Saturday 3 October 2015

Yan Boko Haram Sun Kai Hari Gari A Borno, Mutane 20 Sun Rasu

A jiya juma’a 2, ga watan Oktoba, yan bindiga ake zargi da laifi yan kungiyar yan ta’addan Boko Haram, sun kai farma wurin Gwoza a Maiduguri, birnin Jihar Borno.



Shugaban kungiyar yan ta’addan Boko Haram Abubakar Shekau



Jaridar The Punch ta ruwaito da mutane yafi 20 sun mutu a hare haren.


Darektar Stefanos Foundation, Mark Lipdo yace yan ta’addan sun kai hari garin da wuri a 7:30 da safe, wandan sun kashe mutane sosai.


Ya nadama da sun kore yan Boko Haram daga wurin, amma ana basu wurin da su yi ta’addanci.


Hare haren a Gwoza ta auku sa’o’i 24 sauran kadan, bayan kunar bakin wake guda 4 sun kashe mutane 13 da kuma mutum guda 39 sun raunata a wurin Sajeri a Jihar Borno.


Sannan kuma, yan ta’addan sun kai farma kauyen Kinchinga a gwamnati na gida Madagali a Jihar Adamawa, can sun yanka wuya mutum guda 5.


A Juma’a 2, ga watan Oktoba, sojojin Najeriya sun gargadi da zasu hallaka wani gida da an yi kamar yadda boyewa na ta’addancin yan kungiyar Boko Haram.


Manjo Janar Yusha’u Mahmood Abubakar, Kwamanda na Operation Lafiya Dole yace wanda, sojojin suna da imani kwatakwata da zasu karshen ta’addancin Boko Haram a Arewa Maso Gabash.



The post Yan Boko Haram Sun Kai Hari Gari A Borno, Mutane 20 Sun Rasu appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.



Yan Boko Haram Sun Kai Hari Gari A Borno, Mutane 20 Sun Rasu

No comments:

Post a Comment