Tuesday, 28 July 2015

Maya-Mayan Sojoji Suna Yaki

Akwai wasa kadan tsakani sojoji guda 2 lokacin da tsohon Darekto Janar na Kamfani masana’antu tsaro na Najeriya, ‘’Defence Industrial Corporation of Nigeria (DICON)’’, Manjo Janar E.R. Chioba baya son ba jagoranci na DICON zuwa sabon shugaba, Brigada Janar Augustine Odidi, Jaridar Leadership rahotanni.


Akwai bayyani tana cewa sabon DG, Brigada Janar Odidi yaje hedkwatar DICON a Kaduna a kan zaya dauki shugabanci daga Manjo Janar Chioba. Amma Odidi ya gigice lokacin da Tsohon DG yace, ba zaya ba shi jagonranci. Chioba ya fara tun February, 2013.


Chioba baya ba magajinsa shugabanci akan umurni wanda sababbin sanarwa gaba daya baza su fara aiki kafin ciren toshon shugaban sojoji, Laftanat Janar Kenneth Minimah. Kamar Tsohon DG yana jin tsoro an ba shugabanci zuwa Odidi, mai daidai.


Shugaba Muhammadu Buhari ya nada Odidi da wasika sakateran sojoji, Manjo Janar I.I Abbas ya sanya hannu. Acikin wasika, zaya fara aiki a Litinin 20 ga watan Yuli.


An haifaffe Odidi a Mars 4, 1961. Dan Agenebode a Etsako LGA a Jihar Edo ne. Ya shiga makaranta mai girma na tsaron Najeriya, ‘’Nigerian Defence Academy (NDA)’’ a 1981. Shine ya lashe mai angama Army Cadet Silver Medal. Tsohon Shugaban Najeriya,Shehu Shagari bayar da shi. An bashi wurin Laftanat na biyu a Nigerian Army Electrical and Mechanical Corps (NAEME).


Note: There is a poll embedded within this post, please visit the site to participate in this post’s poll.


The post Maya-Mayan Sojoji Suna Yaki appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.



Maya-Mayan Sojoji Suna Yaki

No comments:

Post a Comment