Thursday, 27 August 2015

Wanda Aka Rasa N183B: Buhari Ya Sadu Da Manyan NDDC

A Laraba 26, ga watan Agusta, rahotu sunyi fito kan sakamakon ganawan tsakanin shugabannin Kwamishin Cigaba Niger Delta, “Niger Delta Development Commission (NDDC)” da Shugaba Muhammadu Buhari.



Dalilin ganawan yana kan bayyana na zargin wanda aka rasa Naira 183.7 Biliyan daga akawunt Kwamishin.


Wasu kwana wuri da suka wuce, Mai binciken kudin Janar Kasa, Samuel Ukura yace rahoton binciken kudi na musamman ta nuna kudin na cigaban Niger Delta, shuwagabannin kwamishin din sune sun karkata kudin.


Ukura yace wasu mutane basu son rahoton, idan suke so ya kamata dasu kare da kansu a gaba kwamitin na musamman a Majalisar Kasa.


Yaki da rashawa ko ina, shine shirin na farkon gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari.


Note: There is a poll embedded within this post, please visit the site to participate in this post’s poll.



The post Wanda Aka Rasa N183B: Buhari Ya Sadu Da Manyan NDDC appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.



Wanda Aka Rasa N183B: Buhari Ya Sadu Da Manyan NDDC

No comments:

Post a Comment